Mashiga

Ayyukan da’awa


« 1 ... 352 353 354 (355) 356 357 358 ... 374 »

News : An buga wani littafi mai suna " Al-yasir"

Posted by admin on 2008/7/27 13:30:00 (80 reads)

A kwanannan An buga wani littafin koyar da Larabci mai suna " Al-yasir" wanda shekh Kasim Musa Kasim mai da'awa karkashin JKMD a kasar Muzambik ya wallafa .
Littafin mai juzu'i biyu ya kunshi hanyonyi masu sauki na koyar da yara harshen Larabci, da kuma haddar Alkur'ani, da karatun tajwidi.

Read More... | 1048 bytes more | Comments?

News : kwalejin da'awa ta shirya dare na wayewa.

Posted by admin on 2008/7/27 12:00:00 (474 reads)

A kwanakin baya ne, Babban dakin karatun kwalejin da'awa ya shirya dare na wayewa, inda ya gayyaci jam'iyyar abokai ta dakin karatu.
Taron ya samu halartar Shugaban kwalejin, da Sakararenta, da Sugaban bangaren Alkur'ani mai girma, da dalibai da dama.

Read More... | 893 bytes more | 30 comments

News : An kammala taron magance hijrar bakin haure

Posted by admin on 2008/7/27 11:50:00 (126 reads)

A ranar Alamis 24 ga watan Nasir "Julai" da muke ciki ne aka kammala wani taro kan gudummmawar da jagorin addinai za su iya bayarwa wajen magance hijirar bakin haure, wanda Kungiyar hijira ta kasa-da-kasa, ta shirya, tare da hadin guiwar JKMD.
Taron da shuwagabbin addinai Musulmi da kirinsta suka samu halarta daga Mali da Naijer da Borkina faso da Gana da Najeriya ya tattauna wasu matsaloli da hijirar bakin haure ke haifarwa, tare da nauyin dake kan

Read More... | 1629 bytes more | Comments?

News : JKMD ta shirya taron mata a Muzambik

Posted by admin on 2008/7/27 11:30:00 (484 reads)

A ranakun 19 zuwa 20 ga wannan watan da muke ciki, ofishin JKMD dake Muzambik ya shirya taron mata karkashin taken " Gudummawar mace Musulma wajen cigaban al'umma" wanda aka gudanar a Mabutu babban birnin kasar.
Taron da ya samu halartar mata 50 daga garin Mabutu da kewaye, kamar su Matula, da

Read More... | 1714 bytes more | 32 comments

News : Bikin yaye dalibai a bangaren tattalin arziki da kwamfiyuta.

Posted by admin on 2008/7/24 11:40:00 (453 reads)

A ranar Talata 22 ga watan Nasir "Julai" ne, kwalejin da’awa ta shirya bikin yaye dalibanta karo na 31 shekara ta 2007-2008m, wadda aka ba ta sunan “ Marigayi Dr. Assa’ih Ali Husaini”, bikin ya samu halartar Sakataren JKMD, da Mataimakansa, da Shugaban Kwalejin, da mambobin JKMD, da wakilanta da mambobi daga Afurka, da Asiya, da Turai, da Amurka, da kasashen Larabawa, da malumma, da Shuwagabannin jam’iyyoyin Musulunci daga kasashen duniya daban-daban da ma’aikamatan diflomasiya a Libiya.

Read More... | 2889 bytes more | 25 comments
« 1 ... 352 353 354 (355) 356 357 358 ... 374 »

Banners