A shafinmu kawai Malaman da JKMD ta tura domin yin sallar tarawihi a masallatan kasar Amurka, sun fara raya dararen wadannan masallatai da gabatar da wa'azuzzuka da da'awar Musulunci bayan limancin sallolin da suke gabatarwa. Kamar yadda malaman suka gabatar da shirin nan na shan-ruwan mai azumi a makarantar Al'ihsan, inda al'ummar Musulmai kimanin 300
A shafinmu kawai Zanga-zangar ta samu halartar manyan mutane a kasar da 'yan gwagwarmayar siyasa. An gudanar da zanga-zangar ne a yankin Mankunsh don masu yawon bude ido su ga zanga-zangar, wacce take nuna yin fushi da dokar nuna wariya da kasar Swizland ta dauka ta hana gina hasumayar masallatai.
A shafinmu kawai Shehunnan malamai da suka halarci gasar karatun Alkur'ani mai girma ta wa'atasimu sun halarci babban ofishin JKMD a Tripoli, ranar Lahadi 29/8/2010m. inda yayin isarsu babban Sakataren JKMD ya tarye su.
A shafinmu kawai Tare da taimakekeniya JKMD an fara gudanar da Musabakar wa'atasimu ta haddar Alkur'ani ta mata ta duniya, wanda ta fara ranar 26 ga watan Agusta da muke ciki karkashin kulawar Dakta A'isha Mu'ammar Gaddafi shugabar Jam'iyyar wa'atasimu ta ayyukan alheri.
A shafinmu kawai Cibiyar binciken ilimi a JKMD ta gudanar da taron kara wa juna sani kan yakin Badar da Fathu Makka a kwalejin da’awa ranar Alhamis 16 ga watan Ramalana da muke ciki, karkashin taken: “ Yankin dabar da sakamakonsa” a daidai karfe 11 na dare a babban dakin taro na marigayi Sa’eh Husai da ke kwalejin da’awa.