Mashiga

Ayyukan da’awa

News : Babban daraktan Kungiyar ISESCO ya yaba da alakar da ke tsakaninsa da JKMD

Posted by admin on 2010/7/26 11:32:09 (39 reads)


A shafinmu kawai
Babban daraktan Kungiyar ISESCO Dakta Abdul'aziz bin Usman ya yaba da alakar da ke tsakaninsa da JKMD, ta fuskokin tarbiyya da ilimi da wayewa, hakan ya zo ne a wani rahoton day a gabatar wa majalisar zatarwa ta Kungiyar, inda y ace:

hakika taimakekeniya tsakanin ISESCO da JKMD yana da cikin alakoki na buga misali, wadanda ya kama a yi koyi das u.
Kuma da ma Shugaban Kungiyar ISESCO ya yaba da JKMD bisa ayyukan da take yi na hidimta wa Musulunci da Musulmi a ko'ina cikin duniya.
Kamar wasu mambobin majalisar zartarwar Kungiyar suka jinjina wa JKMD bias gudummawar da suke bayarwa ta fuskokin tarbiyya, ilimi, wayar d akai da take yi, hakan suka mika sakon gaisuwarsu zuwa ga babban sakataren JKMD

Printer Friendly Page Send this Story to a Friend Create a PDF from the article
The comments are owned by the poster. We aren't responsible for their content.

Banners