Mashiga

Ayyukan da’awa

News : Kafafen yada labaran kasar Komoros sun kula da bude kwalejin ilimin zamani da takanolaji a jami’ar Komoros

Posted by admin on 2010/7/25 11:30:00 (62 reads)


A shafinmu kawai
Kafafen yada labaran kasar Komoros sun kula da bude kwalejin ilimin zamani da takanolaji a jami’ar Komoros, wanda JKMD ta gina, inda Jaridar (Mondanite) a fitowarta ta ranar 20 ga watan Yulin 2010


Inda suka yi nuni cewa Shugaban kasar Komoros Ahmad Abdallah Sambi ya yaba da Jagoran JAMUD bias koakrin da yake yin a hidimta wa Musulunci da Musulmi, yana mai jinjina masa kulawar day a ba wa Afurka don kawo cigabanta.
Hakan ya zo ne yayin d aya karbi bakuncin babban Sakataren JKMD tare da tawagar da ke masa rakiya a fadarsa ta shugaban kasa a Moroni babban birnin kasar Komros, a ganawar da suka yi sun tattauna shirye-shiryen da ake yin a bude kwalejin ilimin zamani da takanolaji, wacce JKMD ta gina a kasar.

Printer Friendly Page Send this Story to a Friend Create a PDF from the article
The comments are owned by the poster. We aren't responsible for their content.

Banners