Mashiga

Ayyukan da’awa

News : Wasu jama'ar Yahudawa kashi uku sun kutsa cikin masallacin Kudus

Posted by admin on 2010/7/26 11:26:43 (37 reads)


A shafinmu kawai
A ranar Talata 20 gawan Yulin da muke ciki ne wasu jama'ar Yahudawa kashi uku sun kutsa cikin masallacin Kudus.
Wadanda suka ganewa idonsu sun tabbatar da faruwan haka, inda shugaban kula da tsofin littattafai a masallacin ya bayyana cewa: "Yahudawan 'yan kama wuri zauna

sun sun yawata cikin harabar masallacin a wani bikinsu na tunawa da "Rushewar Haikal", yana mai nuni da cewa dakarun gwamatin Isra'ila sun rufe kofofin masallacin, inda suka hana masau salla shigarsa, tun a sanyin safiyar Litinin da ya gabata.
Majiyar Palasdinu ta bayyana cewa cigaba da ba wa yudawa damar barnata masallacin Kudus da gwamnatin Isra'ila ke yi tare da hana musulmi shiga ba zai haifar da sakamakon mai kyauba.

Printer Friendly Page Send this Story to a Friend Create a PDF from the article
The comments are owned by the poster. We aren't responsible for their content.

Banners