Mashiga

Ayyukan da’awa

News : Shugaban Kungiyar ISESCO ya yaba da JKMD

Posted by admin on 2010/7/26 11:24:27 (35 reads)


A shafinmu kawai
Shugaban Kungiyar ISESCO ya yaba da JKMD bias ayyukan da take yin a hidimta wa Musulunci da Musulmi a ko'ina cikin duniya.
Kamar wasu mambobin majalisar zartarwar Kungiyar suka jinjina wa JKMD

bias gudummawar da suke bayarwa ta fuskokin tarbiyya, ilimi, wayar d akai da take yi, hakan suka mika sakon gaisuwarsu zuwa ga babban sakataren JKMD.

Printer Friendly Page Send this Story to a Friend Create a PDF from the article
The comments are owned by the poster. We aren't responsible for their content.

Banners