Mashiga

Ayyukan da’awa

News : Shugaban kasar Komoros ya yaba da Jagoran JAMUD

Posted by admin on 2010/7/24 11:20:00 (47 reads)


A shafinmu kawai
Shugaban kasar Komoros Ahmad Abdallah Sambi ya yaba da Jagoran JAMUD bias koakrin da yake yin a hidimta wa Musulunci da Musulmi, yana mai jinjina masa kulawar day a ba wa Afurka don kawo cigabanta.

Hakan ya zo ne yayin d aya karbi bakuncin babban Sakataren JKMD tare da tawagar da ke masa rakiya a fadarsa ta shugaban kasa a Moroni babban birnin kasar Komros, a ganawar da suka yi sun tattauna shirye-shiryen da ake yin a bude kwalejin ilimin zamani da takanolaji, wacce JKMD ta gina a kasar.

Printer Friendly Page Send this Story to a Friend Create a PDF from the article
The comments are owned by the poster. We aren't responsible for their content.

Banners