A shafinmu kawai Tashar talabijin ta Attawasul ta gudanar da taro kan tattauna batutuwan da za ta yada a watan Ramalana a ranar Alhamis 22 ga watan Yulin day a gabata. Taron da ya samu halartar shugabannin bangarori a tashar ya tattauna batutuwan
A shafinmu kawai Babban daraktan Kungiyar ISESCO Dakta Abdul'aziz bin Usman ya yaba da alakar da ke tsakaninsa da JKMD, ta fuskokin tarbiyya da ilimi da wayewa, hakan ya zo ne a wani rahoton day a gabatar wa majalisar zatarwa ta Kungiyar, inda y ace:
A shafinmu kawai A ranar Talata 20 gawan Yulin da muke ciki ne wasu jama'ar Yahudawa kashi uku sun kutsa cikin masallacin Kudus. Wadanda suka ganewa idonsu sun tabbatar da faruwan haka, inda shugaban kula da tsofin littattafai a masallacin ya bayyana cewa: "Yahudawan 'yan kama wuri zauna
A shafinmu kawai Shugaban Kungiyar ISESCO ya yaba da JKMD bias ayyukan da take yin a hidimta wa Musulunci da Musulmi a ko'ina cikin duniya. Kamar wasu mambobin majalisar zartarwar Kungiyar suka jinjina wa JKMD
A ranar Lahadi 4 ga watan Yulin da muke ciki ne, aka Kammala bitar harshen Larabci wadda ofishin JKMD a Sinigal ya shirya wa malumman Larabci a Tiyas. Bitar ta samu halartar malumma 50 maza da mata inda aka ba su laccoci kan hanyar karantar da Larabci a kwana hudu jere.