
Wanda ya yi hirar da shi / Khalid bin Ramadan
Fasarra / Muhammad Sani Babayo Yana
Daukar hoto / Khalid Ma’atuk
Shekh Dakta Ala’uddin Za’atare babban malami mai ba da fatawa na kasar Siriya ya yaba da aikin da jagoran JAMUD dan’uwa Mu’ammar Gaddafi yake